Tsame Rubutowa
Bello Muhammad Danyaya
shkr 2 | 1001M3
Sallama.

Jama'a ya kamata fa ku rika magana. Kan abin da kuka gani kuskure a kan wannan shafi na MH. Ni a yanzu ne na ga wani abu wanda MH ba ta kula da shi ba. Watau MAGAMAR MAMBA na budewa ko bai da rubutun kome a ciki.

Wannan kuskure ne da ya kamata a dauki matakin gyara a kai.

Magamar da ba ta da kome bai kamata ta bude ba. Idan ta bude ma, bai kamata a ga YABA SOKA TAUSAYA BA.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124