Bello Muhammad Danyaya
shkr 1 | 1001M4
Sam ba zan yarda ba! Ina! Idan na yarda ai an yi abin nan da ake ,ce wa RABON CIKIN DUHU wai MAI KAZA YA TASHI DA KAI!
Ina nufin dole ne in yi rubutu nawa na kaina, ba wai in yi ta yi a madadin MH ba. Daga yau zan soma. Ko ma na soma din.