Tsame Rubutowa
Kasimu Bello
shkr 1 | 1002M1
Slm. Jama'a ga Gamji sha sara da sassaka ta dawo, wadda ke bada Ilmi ba tare da yin dana sani ba. Waton Makarantar Hausa, mai dauke da kayan fadakarwa Ilmantarwa cikin Sauki da saukakawa. Kada ku bari abaku labari, yi maza ka shigo kasamu ilimin da ka dade kana nema ba tare da wata wahalaba.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124