Tsame Rubutowa
Kasimu Bello
shkr 1 | 1002M10
KOWA YA SAN GASKIYA SAI IN YA KITA.

1 Namiji jigon mace

2 Namiji jindadin mace

3 Namiji gatan mace

4 Namiji uban mace

5 Namiji jagoran mace

6 Namiji ginshikin mace

7 Namiji inuwar mace

8 Namiji fitilar mace

9 Namiji abokin rayuwar mace

10 Namiji gwarzon mace

wa zai iya kawo muna na mata guda goma, kamar yadda aka kawo wadanga na maza.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124