Tsame Rubutowa
Kasimu Bello
shkr 2 | 1002M12
Don Allah duk wanda ya san da wata matsala, gameda makarantar hausa. Yayi kokari ya sanar da ita koda kankanuwace, ga makarantar hausa kowace matsala mai muhimmancice gareta. Ku taimaki makarantar hausa don Allah.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124