Tsame Rubutowa
Kasimu Bello
shkr 1 | 1002M16
Slm. Jama'a dafatan kun yini lafiya.

Tofa nan ake yinta, kwana daki daya da KURA DA AKUYA.

Wata sabuwar Al'ada tana son ta bullu wannan gari.

Yin buki ko kuma kace walima don an sako wani babban mutum daga tsare shi da aka yi na wasu shekaru.

Wannan da kuke gani da RAGO a hanunsa, ya sai shine badon komi ba sai don yayanka.

Saboda an saki wani mutum da aka tsare a hannun hukuma, na wadansu shekaru.

Mi zaku ce da wannan idan ya zama Al'ada.


Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124