Tsame Rubutowa
Kasimu Bello
shkr 1 | 1002M24
KADA KA YARDA DA KOWA, KA KASHE KOWA YA ZAMA NAKA KAI KADAI.

A kasata, wasu abubuwane ke faruwa. Abin kamar ana shirin wasar kwaikwayo. Babba baya ganin tausan karami, karami baya girmama babba.

Manya suna taushe hakkin kanana. Shuwagabanni basa yin abin da ya dace ga talakawansu.

Talakawa basa ganin girman shugabanni, kowa dama yake nema ta ya samu ya taushe na kasansa.

To taya za'a ci gaba idan babu tausayi, babu jinkai, babu taimako. Kowa dai kansa, wannan lamari yaya yake.

Kuma ina mafita ga wannan lamari.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124