Tsame Rubutowa
Kasimu Bello
shkr 1 | 1002M26
Kowa na son ya samu uwa ta gari da uba na gari.

Haka ma kowa na son ya samu kasa ta gari.

wasu kan ba su dace ba, da kasa ta gari.

A kasar su idan ba mutuwa za'a raba ba. Talaka ba zai samu ba ko miye za'a rabo.

Amma idan mutuwa ce kowane talaka zai sa mu.

Ina adalci yake anan Allah yasa mu dace da uwa ta gari, da kasa ta gari.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124