Tsame Rubutowa
Kasimu Bello
shkr 2 | 1002M6
Slm. Dafatan kowa na cikin wannan gida ya tashi lafiya.

Allah ya kara daukaka muna Makarantar Hausa.

Ko da yaushe dai shi matambayi baya bata, ayau ma ina son in san abinda ake cema,

"AWAIKIN DUTSI"

Awakar sani sabulu acikin wani baiti yana cema wani mutum.

Awaikin dutsi ka gagari 'yan yara ado,

kuma ka yiwa manyansu gwaram ga wuya.

To gareku hausawa.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124