Tsame Rubutowa
Kasimu Bello
shkr 1 | 1002M8
Abin da yawa, MUTUWA TA SHIGA KASU.

Ina manema ilimin harshen hausa, kuzo ga ta ku ta dawo wadda kuka jima kuna jira.

MAKARANTAR HAUSA.

Mai koyarwa,

Fadakarwa,

Ilmantarwa,

Tare da baku cikakken hadinkai ga duk wani abu na ilimin harshen hausa, da kuka nema.

Batare da wata matsalaba, ku garzayo kada ku bari abaku labari.

Taku fa ta dawo mai kaunarku.

MAKARANTAR HAUSA.

Rini kere itace, Gamji sha sara da sassaka, Wutsiyar rakumi tai nesa da kasa tuni.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124