Tsame Rubutowa
abubakar m. damma(a.d.gora)
shkr 2 | 1009M10
MATASA AKAN SIRADIN KADDARORI

Idan ance MATASHI shi ne dan shekara sha takwas zuwa Arba,in. Watau shekarun Annabta.

To a a yau su ne a tsaka Mai wuya,akan duk Wanda ba su ba. Dalili na:

1. Da mu yan siyasa ke tutiya,kafin su hau mulki. Su ba mu naira 1000 ga kowa ne kamfe. Mu ko mu dau makamai,mu hau mototi mu na ta kuwa da Ashar.Da ma sun ba mu kayan MAYE mun yi tatil. Ba mu ganin kan kowa da gashi. Wai mu Sara suka. Assibiti ko Makabarta. Idan can ka ji rauni ba ruwansu,Kare ya ji rauni. Idn sunka hau kujerar siyasa baka Kara ganin su. sai wani zabe. Ko ka yi karat u da takardunka masu kyau,ba ka samun aikin yi.Saboda in sunka baka aiki, ai ka dai na bangar siyasa kenan.

2. Fannin kasuwanci: Ka ji wani fagen matsala. Anan nema ka ke ana nemanka Masu nemanka:

1. Barayi.2.Ma aikata 3. Abukan Sana,a.Kowa dai yaki haram,ya ki halas.Matasa mu farka fa. Mu Ankara fa.Dn Allah aboki na saurari wakar HAMISU BREAKER ta siyasa.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124