Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M102
===== A GAIDA MAI KOYARWA NA FARKO====

Duk mai koyar d'à mutane,lallai bâ karamin kokari y'a ke bâ.

Idan na ce mai koyarwa, ina ganin kalmar zata shafi kowa. Tun daga iyaye,malammai,abokai,dangi, d'à sauransu. Bayani zaya biyo daya bayan daya. Mû jira na biyu.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124