Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M111
====KAI RUWA RANA====

A lokacin da ina rubuta kundin kare N.C.E.Mai daukar nauyin kula da rubuta wannan aikin. Malam A.B SANYINNA ya fada min bayanin kai ruwa rana. Ga yadada malam ya ce:

" A da hausawa mayaka ne,to a duk lokacin da suke wannan yakin, mata na kai musu ruwan sha. Wannan shi ne a salin kai ruwa rana."Ko da karin bayani.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124