Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M112
===WAYAYEN DA BAI KAI SABBI BA===

Kai wayaye ne don baka iya sabbi ba. Ballai wankan janaba.Sallah na nan na jiranka. Da yadda ake wankan gawa da saukar kur'ani da Babban aikin da ya buwaye ka yi. Sallama da amsa ta. Kuma kai malam ne don kataba zuwa makarantar boko na shekara uku. Kuma ka kandame malammanka. Allah gafarta malam. Wayayen kuma malamin da ke koyar da malamai. Mu na jiran wa'azinka a kafar sadarwa da kuma aikin da ya fi namu. Mu kan sai mu koya. Don mu akan neman ilmi muke ko yau she.Mu dai abarmu marassa wayo. Munyarda. Ba laifi.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124