Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M119
=====YAA ALLAH====!ยก!!!!!

Ka tsaremu,

Ka tsirar da iyayenmu,

Ka tsirar da malammanmu,,

Ka tsirar da mu,katsirar da kannan mu,

Ka tsirar da yannan mu,

Ka tsirar da gidanmu,

Ka tsirar da garinmu,

Ka tsirar da mazabarmu,

Ka tsirar da karamar hukumar mu,

Ka tsirar da jahohinmu

Ka tsirar da kasar mu,

Ka shirya da Afrika,

Ka tsirar da duniyarmu

Yaa Allah ka shirya muna yan siyarmu,

Da Sarakunanmu,

Allah da shuwabanninmu,

Allah da likitotinmuda marutanmu, da yan kasuwarmu, da yan bokonmu. Allah ka yi ma na maganin duk abin da ya fi karfinmu,Allah bai fi karfinka ba, ka yi mana maganinsa. Ko mene ne.Allah ka hana a ci zarahinmu,ka hana mu cin na wani.

Allah ka yi mana arzikin duniya, ka yi mana na lahira.

Allah mun barma komai.Ya Allah don haruffan da ke cikin Qur,ni

Allah don ayoyin da ke cikin Qur,ani,

Allah don surorin Qur,ani,

Don Qur,aninka Allah. Ka cece mu....,...

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124