Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M123
====YAA ALLAH!==

Ga mu ga Corona,ba mu da magani ya Allah. Duniyarmu ta gigi ta kan wannan cutar ka yi mu na maganinta. Ba mu da karfi ba mu da karfe sai kai ya Allah,in jarafta ce ka yi mana ka ba mu ikon ci,in bala,i ne ka yi mana magani. Ya Allah ka yi mana maganin wannan bala,in.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124