Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M124
=========CORONA======

A gaskiya ni ban taba ganin bala,i irin wannan ba. A ruhe masallatayye,makarantu,ds.Allah ya gyara. Jama'a wannan ba abin kacce, na ce ba ne,mu bi fadar hukuma da malamman addini da likkitoti kawai. Allah yayi muna maganin wannan bala,in

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124