Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M125
====CORONA=KO AKWAI LAUJE CIKIN NADI?===

A bisa ga change d'à kalubalen d'à rayuwa d'à rashin sukuni d'à amintaka d'à juna. Ta sanadiyar bulluwar sabuwar cutar corona wadda ta fito a yankin duniyar annasara. Babban barayin duniya na Asiya d'à ma duniyar baki daya. Sun fada halin kaka nika yi.Musamman a kasashen d'à sunka fuskanci matsalolin shiga bacci a karfe bakwai na yamma. D'à rufe kasuwanni bâ yadda anka saba bâ.A ciki d'à hana salla a cikin jam,i wannan y'a sa wasu na kallon matakan kamar su ma wani harin Kare dangi mai l'auje cikin nadi ne. To amma ni saï na ce d'à su,a,a. A bi doka dai a zauna lfy. Magani kuma ita ce addu,a. Y'a Allah ka yi mana maganin corona. Mû kan rayuwa ta yi tsada. Shiga bacci d'à karfe bakwai na yamma. Kamar yan gidan yari. Tarin jam un salla Allah d'ài y'a gyara.Wannan bala,i na corona Mai hana ibada Allah ka yi mana magani. Bayinka a cikin wani yanayi ka taimake su.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124