Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d~gora)
shkr 1 | 1009M129
====CORONA BA TA KISA===

Jama,a ku fahimci cewa komai yayi zafi maganinsa Allah. Kuma Allah ke kashewa kuma ya raya. Don haka jama,ar musulmi ku riki tauhidin cewa corona bata kisa Allah ne da wannan aikin. Ku kwantar da hankalinku. Don cuta ta zama sanadiyar rasuwarka wallahi ka yi shahada. Mu dai na tsoronta ai rahama ce. Ku dauka da cewa in ma ta kasheku kunyi shahada. Sai dai ku yi ta addu,a da tawaliyu da neman kusanci ga Allah ta,ala.murinka karanta wannan addu,ar: la,ilaha illa Anta subuhanaka inni kuntu minal zalumin. A kalla sau dubu duk safiya.in Allah ya so in mun rike ta Koda laifi ne munka wa Allah za ya yi mana afuwa. Kamar yadda ta faru ga annabin Allah salihu(A.S.)Amma corona ba ta kisa. Allah ke kisa. Muriki tauhidi. Mu koma ga Allah. Na gode Malam da nuwadda ni da karin hasken da ka yi min. Allah ya yi mana magani.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124