Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d~gora)
shkr 1 | 1009M130
===CORONA= GWAMNATIN NIJAR TA YI MA HAMA AMADOU AFUWA===

Gwamnatin Nijar ta saki wasu fursuoni, a ciki KO harda madugun yan adawar nan Hama Amadou.

An kama Hama Amadou ne dai tun ranar 19 ga watan Nuwanbar dà ya gabata. A bisa zargin sufurin jarirai.

Duk dà dai mahukuntan kasar sun baiyana wannan matakin amatsayin yaki dà sabuwar cutar covid-19. Wannan ya sa wasu na yi ma abin kallon ya na iya kasancewa dà fuska biyu. Wato dalilin siyasa KO kuma dai dalilin dà gwamnati ta fada na covid-19.

To a dayan bangaren kuma wasu na Ganin siyasa ta mutu ga madugun yan adawar.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124