Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d~gora)
shkr 1 | 1009M131
====KURA-KURAI DARI DA DAYA A CIN KUNDIN SO DA KAUNA===

Kafin ma dai maudu'ina ya fara ina gaya wa mai kundin So da Kauna da ya san mene ne so?

Mene ne soyayya?Mene ne kauna?Mene ne aminci? Mene ne gamon jini? Mene ne Auratayya? Mene ne yan uwan ta ka da gamon jini?

Abu na biyu idan za yi rubutun da ake son kowa ya gane a Hausa to a yi da dai-dai tacciyar Hausa. A lura da hadewa da rabawar kalmomi. Kalmomin dirka matsayin su daban,haka tsigalau. Kuma ba Al,adar bahaushe ba ce da ma musulunci,rungumar macce ko da ko muharramarka ce, a gaban mutane. A kwai ashararanci ciki.

Daga karshe akwai Damman kura-kurai guda dari da daya a cikin wannan kundin. Wannan dan tsakure ne.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124