Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d~gora)
shkr 1 | 1009M132
=====KA ZA MA MAI AMANA DA IMANI DA KADDARA A KO YAUSAHE===

Duk Wanda ka ga jarabta bâ ta riskuwarsa, aji tsoron lamarinsa. Saboda jarabta ta na DA fuska biyu.

à1. Ta duniya akan kasuwa.

2. Akan la marin duniya da lahira.

To kuma duk wanda dayan biyunnan ta afku da da shi ya dauka haka Allah ta,ala ya nufa da shi. Ka da ya yi tunanin komai banda wannan.

Sannan in matashi kake,to Allah na koyar da kai ne akan sanin gwagwarmayar rayuW. In Allah ya sa ka yi hakuri to a zu wa gaba, galibi Allah zaya juya maka wannan wahala da asara zuwa duk abin da ka tunkara za ka samu nasar,matsuwar na Alhairi ne.

Sai kasan wannan gagwarmaya ne sannan zaka iya shugabanwci. Saboda in ba ka sani baa sai kata hushi,kana tumar mutane. Allah ya yi mana sauki. Ya Allah.


Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124