Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 2 | 1009M27
........A GAFARCE NI........

Edita ya nemi in dan ce wani abu akan yadda Hausawan Nijar ke tashe da kuma wasu tambayoyi guda biyu. Bayan na dan yi dan bayani akan na Zabarmawa.To na yi tambayoyi da dama ga mutane, kuma na yi bincike. Daga karshe na fahimci bayani akan biyun duka ya fi. Wato a ban-banta su,don a jefi tsuntsu biyu da dutse daya. To ni a gani na adan ban lokaci kafin a fara amfani da shafi. Sai in yi sa a shafi. Ba shi kadai ba ne, akwai sirrin shaye-shaye. A kwai kuma matasa a bisa siradin tarbiya. Akwai kuma a gaida mai sana,ar yawo. Da kuma neman kudi ko neman ilmi. Ina da buhuhunan abuwan rubutawa. Tun daga lokacin da na ke makaranta har kawo yau binciken da na ke akan wannan makarantar hausa na aje shi. Na yi alkawarin ban fidda su a kowa ce kafar sadarwa sai MH. Kuma sai na cika. In Allah ya so. Don haka a dan yi hakuri don Allah,kafin wannan lokacin.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124