Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M28
......AN YI MA MAKARANTAR HAUSA ASDU,O,I A YAMAI.....

Adu,o,in dai anyi sune a unguwar Lakurusu da ke makwabtaka da babbar kasuwar kasar. Bayan an ci,ansha, da kuma yin hotuna .Sai anka ka bude taro da addu,a daga bakin MALAM ALIYU IBN ALYU ,Inda ya yi adduwa akan MH da kadin kan musulmi. Bayn haka ABUBAKAR M. DAMMA (A.D.Gora) ne ya yi jawabin maraba da baki.Sannan ya waye ma mutane abubuwan da ba su fahimta ba. Taron ya samu karbuwar matasa da kuma wasu manyan mutane. Duk da ya ke galibinsu na su iya karatu ko rubutu da harshen Hausa ba,amma sun nuna farin cikinsu sosai. Wadan da sunka dau nauyin taron su ne Abubakar M. Damma(A.D.GORA) fa Aliyu bin Aliyu (HADIMIN MA AIKI) da Malam Alhibraru .

Bayan kambala taron da anka fara karfe biyar na yammacin jiya talata. An rufe taron da karfe bakwai na dare. inda malam Hibraru ya rufe taro da adu,a.

Sai dai babbar matsalar da masu aiki da wannan kafar sada zumunta sun koka akan mtsalar sabis, don tun jiyan kowa bai samu cewa komai ba. Sannan sun yi tambaya ta ya mutum ke zama dilan katin MH?

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124