Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M30
............ SURKULLE........

Mene ne SURKULLE?

Kamar yada masana sunka ta tofa albarkacin bakinsu a Kalmar SURKULLE Wanda ya ke ya na da muhimmiyar rawar DA ya ke. takawa ga dukkan al,umma. Mu dauki misali ga mutanen Hindu zamu ga su na amfani DA surkulle ta hanyar add u,o,insu da kiran iskoki. Haka .Mutanen kasar cana sima duna yi, Ku ma dai duk akan abu ko manufa daya me su ke yinza. Wato Miran iskoki.

Zabarmawa da fillani yarbawa da inyamuraai duk suna yi.Don biyan wat a bukatarsu ga aljannu.

.,.........SURKULLE.......

Wasu kalmomi ne ko sabatu da ake fada don Kiran iskoki su kawo dauki ga a bin da ake bukatar hakan.

.......IRE-IREN SURKULLEE.......

BUNZA,A.M.(2006) "Ya baiyana SURKULLE ya ka su gida biyu. Kamar haka:

A. Surkullen Gargajiya.

B. Surkullen zamani

A. Surkullen Gargajiya: Shi ne surkullen da ba ka jin an fadi Kalmar addinin musulunci a cikinsa. Misali.

Duhun duma uwar duhu,

babas duhu yamma duhu,

kudu duhu arewa duhu,

kasa duh u Sana duhu,

A ha tata badai mutum na KO wata dabba don na DA su dundumi had abada.

wannan surkullen baacewa ne.

sai na kare karfe.

Lankwasa dakusa,

Rigi-rigi kada bat........

kadan kenan daga surkullen Gargajiya. Masu nazari sun yi bayanin tunkafin zuwan addinin musulunci

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124