Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M35
==== RAHAMA UKU,BALA,I UKU====

Na san sai wani ya yi mamakin wannan zance nawa. To ba wani abin mamaki ba ne. sarki ya kwan ba mata. Abin da dai kawai na ke bukata ka bani aron kunnenka,kwakwalwarka,da Zuciyarka. Ka ji.

Allah (S.W.A) Ya yi farfa jiyar kasa a cike da halityunsa.Tun daga Mutum,Aljani,Dabbobin Tudu da na rahi. Haka ya yi tsirrai da sauran abubuwa.

Allah ya yi kassai bakwai,sammaim omobakwai"SABA,A WALLARDU" Sai ya s@ka ababen da munk@ zayyana a baya don muci,musha,mu bauta masa.mim

Haka ya kayartar da sama, darana sai muga haske,tsirrai da dabbobi da mutane duk mu sakata mu wala.In dare ya yi kuma ga wata, babu zafi kamar bazara da wani karon sai mun buya ga inuwa don zafi. Musamman a lokacin bazara ko Agajeri.

Har wa yau Ya kayatar da sama da tauraru,in munka kalla sai muta farin ciki.

Allah kenan macecin bayinsa,sai ya yi iska ya yi ruwa ya yi kuma wuta,don mu dafa ko gasa abin da munka bumata. Ya ba duk dan adam mala,iki niyu ma su gakon dan Adam. Mun fi mala,ik munfi al,jani.

Bayan Ya yi mana wadannan gaba daya,sai ya kara fifita dan adam. Kuma a cinkin Alqur,ani mai girma, ya fi kiran dan Adam bisa ga komai.Saboda ya fi sonsa. Amma @bin mamaki duk cikin wadannan hallitun Dan Adam ya fi kowa ne takardarci da izgilanci da hatsabibanci. Kamar Dan,adam da Alnani sun manta da:

====RAHAMA UKU===

1.ISKA.

2.RUWA.

3. WUTA.

=====FASHIN BAKI===

1.ISKA: Idan babu iska ba mu lumfashi. Balle mu yi shanya ta bushe. Babu hawain kauyan hawa. Musamman manyan motiti.jikinmu ba ma jin dadinsa.iska abu ne mai matukar amfani ga halittun Allah.

RUWA:: Abukan rayuw@,"Inji Bahaushe" Watau duk wani abu da ke a w@nnan duniya,matakar dai y@na ci to dole ne ya sha ruwa,ko da kuwa icce ne.Ballai wata Dabba ko dan Adam.

3.WUTA: Ta na d@y@ daga cikin rahamomin da Allah ya yi wa bawansa. In na da All@h ya sa akwai wuta ba da bamu girki,ba mu goge suturarmu har mu saka mu ji dadi. Hatta da kayan yakar abokan gaba na zamani wuta ce.kayan sufuri fa da ga nan zuwa can wuta ce. Kadan kenan da ga Abubuwa uku na rahama.

===GA BALA,I,UKU===

1: ISKA; Allah ya ba iska karfi fiye da yada tunaninmu ya ke. Za ka fahimci haka,idan a damana ne. In hadari ya taso hade da iska za ka ji wani bii!bi!! Kamar za ya tayar da duniya a wannan lokacin.Amma Allah cikin ikonsa sai kaga ya wuce wani k@ron ko it@ciya daya baya cirewa. Don Allah ina tambayarka, idan Allah ya ba shi dama a cikin mintuna nawa za ya mamaye duniya?

2.RUWA: Ko ba ka taba *uwa inda teku take ba,kana ganin ta ga talabijin yadda ta ke tukuburi kamar zata lasshe komai a duniya. A dan gwadin da na yi a kwatano,naga duk yada ta taso dan bingi ne ta yi bakin kunkuru na da ta buge shi sai ta koma abinta. A bin kula kalura misalin duniya da ruwa kamar. Ka samu kwano babba ka cika shi da ruwa. Sai ka samo marfin kwalba,ka saka shi a cikin wannan kwanon. Ga alama za ka ga ruwan sun kewaye ko,ina. To ka tuna fa akwai su a kasa.Kamar yada mu ke yin rijiya da tafkuna da gulabe. Don Allah in Allah ya ba su dama ya kake gani?

3.Wuta: ko jiya gobara ta kama gidan wasu makwabtanmu. A yanzu haka ina da kunar wuta a jiki na.kusan awa uku ana kashin wutar,sai daga bisani munka samu sa,ar kashe ta.Kai kanka kasan ko a murhun gidanku anka hasa wuta.inka yi nazari tabbas za ka yarda da bala,i ce.

Ka ji rahama uku bala,i uku. Jama,a mu kiyayi Allah.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124