Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 2 | 1009M38
===== TSAKURE A KAN WANI ZAMAN AURE===

Bayan share shekara da shekaru,suna soyyayyar da ke ba kowa mamaki. Har ana kiransu da yan biyu. Saboda kamarsu ma ta zama daya. Kwatsam sai ta zo da wata al,adar yau dara. Wanda ya ke ta samo kwarin guiwar haka ne ga kakanin ta.

Za ka tabka mamaki in na ce maka ko bakunci ya zo na yi ni daya sai mutanen daya bakunta sun san sunanta. Kasancewarta fara ne amakaransu,abokansa ke kiransa whate woman,shiko ya isuwa da never loss. Akwana atashi yarinya sai girma take. A she a dayan bangaren ubanta ya maida ta jari. Abin za ya baka mamaki in na ce da kai wannan yaro ya na cikiin yaran da duk yankinsu anka san da mai gidansa ne Allah ma,aiki. In dai gaya maka shi uban yarinyar ya ce "Tabbas in anka raba su to daya baya rayuwa. Wai daya za ya mutu. A she shi ya maida yarsa shago ko ince kayan talla. Saura wata hudu a yi aure yaron ya san da matsalar. Da yaron ya fahimci haka. Sai ya hada manyansa ya gaya musu halin da ake ciki. Abin da n ke son kasani fa, ko kai kaga yada soyayyarsu ta ke ba za ma kawo rabuwa ba. Wato zaka fadi yadda ma yau darin ubanta ya fada. To tun da dai matsaloli sunka ta afkuwa ga soyayyar da anka sare shekara takwas ana yi. Amma a cikin yan kwanaki sai so ya koma kiyar zamba cikin aminci.

Ka biyo ni gaba kaji shin ko an fahimtar da ita matsalar?

Anya anyi aure?

To in anyi Aure ya auren ya kasance.

Wane ne mayau dari a cikinsu

In kana biyar wannan maudu,in za ka sha mamakin yadda abin ya kasance.

Wannan labari babu ko kwarar kirkire a cikinsa. Labari ne na gaskiya da ya faru. A wani kauyen Gwandu da ke jahar kebbi. Kai dai karinka bibiyar labarin. kasha mamaki.......

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124