Tsame Rubutowa
abubakar m. damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M4
Babbar magana gawa ta rike mai wanka: yada sojoji sunka dora min bindaga uku.daya a goshi, daya a kunnen dama, daya a na hagu. A bakin shagonmu. Me kake anan? Tambayar farko.sai na daga hannuwa na a sama,sunka bincika babu komai na laifi. Ina kati? Bubu ce amsa ta.shiga shago. Sai na ce ba laifi.a yanzu fa daya da hamsin na dare.ina wannan aikin na rubutun tambayar da na rubuta a sama. Abin za ya ba ka mamaki ko? Ni ban ko san sha biyu ta yi ba. Akn dadin da na ke ji.iko sai rabbu.kada kuji tsoro ko mamaki ,sai ka na da laifi sannan za su je da kai.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124