Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M61
===== JUMAMINKU====

Kai! Jama,a rayuwa -rayuwa uwar iya jima. Rayuwa ta na kuka zuciya na radadinku. Ina bakin cikin rabuwa da ku. Tun ina kukan hawaye har hawayen sun daina zuba. Ni sa da masoyi a she ba dadi. Amma ina ba ku hakuri dn nasan ku kunku kuna jumami na. Banga safiyar da zan kwan in tashi ba tare da kukan zuciba. Ku tuna komai nisan dare gari zai waye. Ku tuna ayoyin da Allah ya kawo acikin Al,Qur,ani mai girma. Duk akan hakuri. Malam ka tuna jarabtar da annabin Allah ya kuba ya fuskanta ta rabuwarsa da dansa Annabi YUsif (A.s). Ina mika bada hakuri na ga:

Mahaifana

Da malam muktar Sahabi

Malam muhamed Gide

Malam Tijjani Balarabe(liman)

Malam Bello D.A

Malam Aliyu(mai yakin Gora) ta gabas.

Maiyakin Gora ta Yamma

Malam musa.

A Gora kenan.

Abokai na ina kewarku:

Ibrahim muhammed mai kauna ta dan uwana ka yi hakuri(I.b Gora) na A.D Gora. Na san kana kana jimami,yi hakuri Shakiki.

Abubakar Gide(kiza)

Malami Hussaini

Abubakar Sani

Bilyaminu Umar

Faruku A. Shehu (Rule)

Da dukkanin yan kungiyar Shababul faila ta Gora.

Yara na

Bello Moh,d(momo)

Abubakar shehu

Mansur Bello

Masu gidaje na

Mai gida Baban Gida

Mai Gida Habibu

Mai Gida lawali

Mai Gida Hamidu

Mai Gida sanusi kuma Baba

Mai gida Dan shehu

Balan-Balan

Dandare

Malisa da dodoru da tambuwal da Gwandu

Idris A Nagayya

Baba lauwali jan ido

Zayyanu Aliyu

Zayyanu Alauye

Mansur sulaiman

Nasiru s yamma

Gwandu

Nasuru shalla

Birnin kebbi mai gida Isa Rasco dan goma

Nasiru Abubakr(matawlle)

Nafi,ushehu

Nafi,u A jodi

Yahuza Abubakar

Dan malam Garzali Umar

Aliyu muhammed

Abdullahi muhammed (Babanta)

Abubakar A. Jodi.

Kasimu Bello.Ds.

TA SHEHU MAIDA KASARI TUWO KO ZUMA

Uba na MALAM BELLO MUHAMMED DAN YAYA MH

DR Usman Buhari Sani

Malam Yusif Ladan Sanyinna

DR Nura Bello da dukkan malammai na na kwalejin ilmin ta sakkwato. Ba zan manta da Malam Muktar Maniya ba.

Masu gidaje

S.s yabo

Sharfaddeeni sidi Umar

Na ta,ala S Babi

Isa Aliyu

Nasiru Bello

Dahiru Tudun Wada

Baban Gida Bado

Rafin Bado

Abdullahi dan galadima

Garkuwar Bado

Dallaton Bado

Ds

Sauran malammai

Farfessa A.M.BUNZA

..............S AHMED YAKASAI.DS

MALAM Bagayi kwalejin ilmi ta Argungu.

Duka ina baku hakuri da nisan da na yi muku. Amma nesa ta zo kusa in Allah ya so.Ku yi hakuri.


Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124