Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M63
===== CIKIN DUBU NA YI RABIN DAYA=====
===SAURA DARI TARA DA CASA,IN DA TARA DA RABI====
A yau kuma yanzu MAKARANTAR HAUSA TA baiyana Abubakar M. Damma a matsayin gwarzon memba. To A.D.Gora ya gode da wannan karramawa.
======Ku SAN FA==
Duk abin da Abubakar ya yi wa MAKARANTAR HAUSA bai biya ta ba, kuma bai biya. Ko da kyautar rayuwa ce da saura.
====Don Allah jama,a wani ya tambayi MAKARANTAR HAUSA=== Ko ya tambayi Mai Gida Sama,ila Sani Yabo. Don Allah a cikin membobin wannan gidan ku tambaye ta. Ko hawaye na, na daina kwararowa.