Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M70
===Ja mutum ki ja kayansa,in an jima ki janye ransa==Mota
Kai da kanka kasan idan ka kalli wannan hoton kasan sha,anin wannan motar sai dai gyaran Allah.mu tausaya ma direbobi.
Su dauki kaya da shanu da mutum da shi su kansu. Don Allah ka a je hankalinka ka,ka dubi wannan hoton da kyau. Ga sitari,giya takwas,4 gaba 4 gaba,tashar iska,handbreak,malijin mai. Ga tsawonta. Mu tausaya musu. Mu rinka yi musu adu,a. Allah ya kare su.