Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M73
====WANE NE MARUBUCI===?GABATARWA

Kalmarsu marubuci ci dai ce na ke son Yin dan bayanin bakanta. À bisa ga yadda na fahimce ta. To amma fa wata kila yawa fahimta zata sha ban_ban da ta ka,kai mai karatu.

Bayanin marubuci sai an san manazarci.kuma à san yaya ya kamata marubuci ya kasance

Duk da ya ke nasan akwai wadanda sunka san wannan fiye da dan abin da na sani. Amma da rarrafe akan tashi.

WANE NE MANAZARCI?

Shi ne Wanda ya maida kansa mai tunani da nazarin à kan komai. Shi komai sai ya yi nazarin sa,wani loton ma da gwaje-gwaje Don ya samo amsar gani da ido,musamman ta fannin ziyarar gani da ido. okoro da B. liman(...)"Bincike shi ne Yin kwakkwafi à kan abin da à ke son sani da sanarwa"Bayanin wannan Sun bada hanyoyin Bincike ga kadan.

Binciken gani da ido

Binciken tambayoyi

Binciken zabi ko fitarwa

Binciken nazarin

Kadan Kenan à Dubaï Thé reseach méthode and statistic. N'a Dr. M.K.Okoro da B liman.kwalejin ilmi ta shehu shagari.Dep.of Éducation.

Ai ina ganin kalmar binciken da nazarin ban-bancin bai kai ga ma kadan ba. kafa daya ce.

Wane ne Marubuci?

shi ne mai yawan kwalailaita da tirjiya da juriya Don ya ga ya samo abin cewa zuwa ga kama,a. Saboda haka shi kullum cikin aiki ya ke

Ga aikin nazarin ga na rubutuna ga na gwagwarmayar kuren alkalamin ko matsawar kaifin baki da rashin gani à yi shuru.

Halayen marubuci

Binciken

Rama

Rashin Bacci

Rashin tsoro

kaifin baki

Biyayya

Raddi

Gwagwarmayar

sanin halayen duniya da abin fa ke faruwa

Gadon kai

sanin mutane(manya)

yawon garuruwa da kasashe.D.s

'Nauyin da ya rataya akansa,a takaice

Fadun gaskiya

Binciken abin da ke faruwa.

fadun gaskiya da rikonta.

Tuke mutum.

kadan Kenan sai mun hadu à kashi na biyu. Don Allah in da anka ga matsawar wannan rubutuna à yi hakuri. nasan akwai ta. wannan ya faru ne daga wayar da nake amfani da ita à yanzu. Amma ba à rasa yadda za à yi in Allah ya so.


Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124