Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M83
====Albishirinku ma, abota son wakokin bege. Kakarku ta yanke saka.=== Donko Hadimin ma, aiki ya fitar da wata wakar gamin gambizar wakoki wato(Remixe) a yanzunnan Muna cikin studio.

Gobe ne za a gabatar da ita a unguwar Danzama kwara da karfe Takwas na daren gobe za a sha kafiya. Ko ba ka kusa idan ka yi farin ciki Kana da kaso mai yawa da Allah kadai ya sani. Shi sha, anin Annabi in ka ji shi ka yi farinciki to kana da lada mai yawa. Don haka zamu dora wannan wakar nan a mh insha Allah. Idan an kare mauludin. In Allah ya so. Allah ya kara mana son ma, aiki salallahu Alaihi wasalam, katimin Nabiyi. Sai kun ji mu. Mai sanawa Abubakar M. Damma(A. D. Gora) mawaki Aliyu bin Aliyu.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124