Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M84
====YI MA BUHARI KUWA BA SHI NE ZAYA KAWO MASLAHA BA=====

A gaskiya mutanen maiduguri bâ ku yi abin da ya dà ce bâ. A kan yiwa shugaba Buhari kuwa.

Bidiyon da ya dauki sakonnin arba,in dà biyar,inda bidiyon ya Nuna yada ake yi ma shuban kuwa. Wasu mutane suna fadar bâ ma so,bâ ma yi. Abin ya biyo bayan kisan dà yan Bindiga sunka yi ma wasu mutane 30 a kauyen Auna.Ku yi hakuri,ai kowa yasan kuna jimamin abin. Amma shi ma shugaban ya nuna muku karanci dà Nuna shi ma ya na jimamin. Don ya zo ya yi muku Jaje ne.Kutuna a baya KO mutum nawa Anka kashe muku. Bâ a zuwa KO Jaje ayi muku. Aiko tunda ta kai a yanzu boko haram bata dà garin dà Anka ce sun karbe,saï dai hare-hare ta bayan fage akwai dama. Bisa ga baya dà Anka karbe wasu kauyukanku. Sannan ta hanyarsa ne wasunku sunka dawo gadajensu. A baya fa KO karatu yaranku bâ su da damar yi. Ku Tuna lokacin dà KO taron sallar jam,i wuya gare shi a yankin Borno dà maiduguri.Ku Tuna fa kunyi lokacin dà zirga-zirga ta buye ku. Ku tuna gidajenku dà sunka koma kufai. Dole wasunku sun gudu sun bar danginsu. To kuwa ga SHUGABA BUHARI bâ shi ne zaya sa a samu mafita bâ.Mafita kawai ita ce à du,a dà Goya ma gwamnati baya dà fada ma duniya duk wani Abu dà baku yarda dà shi bâ. Kama tun da ga mutum KO kaya, KO wani gun-gun mutane dà bâ ku yarda dà su bâ.

Gwamnati Kadaï bâ ta iya maganin matsalar, saï kun kama mata. Ta hanyar gayawa shugabanni dà jami,an tsaro dà ku kanku. Duk wani Abu dà bai kwanta muku bâ ku yi bâyani ta wadannan hanyoyin. Ku ma hanyar yanar gizo ma ku kara kaimi.

Yin kuwa saba doka ne, dà rashin ladabi dà Nuna butulci,tsakaninku dà Gwamnatin Najeriya a yanzu.ku ma kuna gani ta kafar sada zumunta irin Allah wadai dà ku ke sha a wurin mutane. A kalla cikin kashi dari na masu magana akan matsalar bâ ku dà kashi Ashirin. To in an koma barayin gwamnati shi kansa Shugaban ya nuna rashin jin dadinsa. Sabo dà shafinsa ma ya kara jaddada zaya kara kaimi don tarwasa yan ta,addan.Ku yi ta hakuri,fitina ake kai tsaye, don aikin shadan ce. Neman zama lafiya da gyara a hankali,a hankali ya ke zowa. Kamar yada tun baku sallar jam,i dà taruka dà bacci cikin natsuwa dà zirga-zirga, wasu kauyuka na hannun BH. Duk Allah ya taimaka yanzu abin ya yi dà ma sosai. To ku yi ta hakuri kadan-kadan,wata rana saï labari. Amma ni a dà ina tunanin yada shugaba BUHARI ya yi muku,KO wani ke zaginsa kusanku baku bari. Ga irinta nan kunci-kun gorge baki. Wai ku ne ke yi wa BUHARI kuwa. Allah ya gyara. Allah ya bâ mû zaman lafiya.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124