Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M85
==== GADON GIDA A LALI GA RAGGO===

Wannan karen maganar Bahaushe ya Tuna min da gadon binci ke na yi. Gadon Nazari na yi, ga mahaifina. Don Na-san shi komai nazarinsa da bincikensa ya ke. Ku ma ya gano shi. A yanzu ma ina iya rantsuwa da ya na kan aikinsa. Saboda haka in dai ni bâ raggo bane. To Dole in dau gado.

Rubutu akan Dodo da fatalwa da iskoki da surkulle da kirari da camfi da maita. Ka sani fa wannan littafen fa cikin kaïna ya ke.Ga yadda Anka tsaramin manhajar rayuwa ta bincike ne kan GABA bayan addini.

Wallahi duk Dan da MAKARANTAR HAUSA TA koyar,in dai ya bi koyonta saï ya zama Gizama cikin jama,a. Ku ma ya fi karfin warinsa. Kuma bai koyarwa rike da littafe. Saboda ubansa Malam Bello shanye Abu ya ke,Ku ma ya gane. Idan za ya karantar da kai ganewa ya ke baka. Ganewa Ku ma ita kasa mutum ya kirkiri Abu da kansa. Shi ya sa wasu bâ su iya gane aikinsa. Duk mai karamar kwakwalwa wallahi bâ ya iya gane aikinsa. Abin da ya sa na ce haka, shi ne akwai wata shekara da Malam ya bâ ni kwafi uku na RUDANIN TUNANI saï na dau daya,Na bâ wani mai yawan son karatun littafan Hausa. Na bâ Malami na daya. Dayan da na bâ mai son karatun da ya karance shi sarai. Saï ya dawo min, ya ce." Wannan ai hauka ce ka bâ ni" Hakika maganar da ya fada ta Sosa min rai. Saï na yi ta maza, na yi dariya. Ina cikin fushinsa. Saï Malam ya kirani. Ya ke ce min "ka karanta littafenka" saï na ce eh! Na karanta. "Saï ya ce ka gane sa"? Na ce kwarai kowa. To Wannan maganar da Malam ya yi da ni ce. Daliln saï nifahimci lallai shi wancan mutumin ganewa ne baiyi bâ. To amma fa sanadin Kiran littafennan da Wannan kalma da ya yi. saï na yanke mai hukuncin KO ni na rubuta littafe bâ na kara bashi. Ku ma akan haka na ke. Ban da mû da rashin ganewarsa bâ,tunda ya na jin ina bâ shi labarin marubucin. Abin da na da mû da shi abin da ya ce. Game da littafennan. Akan karantarwar Malam na ke komai na sashen ilmi.An zoje zuciya ta da kwadan komai in bâ karatu da nazari bâ. An karkata tunani na akan komai in bâ bincike bâ. Daya wa na kan yi Abu bayan na kare in ina dubawa saï inga cewa. kai! Wannan aiki fa.... Saï inga mamaki. Haka na ke da jama,a. KO jiya studio SAUDAT ta yi min wannan tambayar da na ke wa kai na.Ku ma mutane kayi min.Haka na ke KO cikin abokai. Haka na ke ga malammai na na gida. Haka na ke ga mutane da yawa.Don haka.GADON GIDA A LALI GA RAGGO.

To Malam inna bincike gado ne na bi. Ni jinin bincike da na dari ne. Na fi son bincike ke bisa ga kudi wallahi. Nahi son bincike biga kwana,haka abinci. Na fi son bincike bisa ga d'un wani aiki da bâ shi bâ.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124