Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M87
===HANYOYIN ZAMA DALIBIN BINCIKE===

A nawa râ,ayin zama dalibin bincike ya na bukatar wadannan hanyoyin.Ta wadannan hanyoyin ne dalibin karatu za ya zama Dalibin bincike. Ku ma in D'alibi ya bisu in sha Allahu za ya gane karatu. Duk dakilar kwakalwarsa. Duk da ya ke mun san da wani ya fi wani ganewà da Saurin fahimta. Amma duk yada mutum ya ke in ya na ce Allah na kama masa.

Wannan Dalibin karatu Kenan.

Shi Ku ma Dalibin bincike ya na bukatar wadannan hanyoyin:

1.Hakuri

2.Biyayya

3. Rage bacci

4.Rage cin Abinci

5. Rage Abokai

6.Na ciya

Bayanin su za ya zo nan gaba.

A dan yi hakuri don Allah ga rauni na a yanzu. Saboda nasan mutane na ganin na dauko jawabi KO rubutu saï in takaita shi sosai. KO in dunkule bayanin daya da ce in Budé. KO in rubuta matashiya saï na dibi lokaci sannan in ce wani Abu akai. KO in dauko darasi saï kuma in kasa ci GABA kamar Irin Matashiyar BUDADDIYAR WASIKAR TAMBIHI D.S. Wannan raunin nawa yabiyo bayan wani mashahurin aiki da na ke. Amma Ku ma ina bincike sosai don shi ne turba ta. Damar a za shi ne akwai, zance mai rai bâ ya rasa motsi. Na gode.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124