Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M88
===MATASA KU TANADI KUDIN KAMFE KAFIN KU TASHI NEMAN AURE===

In bâ ka mutum bâ komi gani ka ke, KO ji. Zaben mijin Aure tahanyar jefa kuri,a. To fa ga sabuwar al,ada a jahar Bauchi. Wai wata yarin ya ce ke da saurayi biyu,Ku ma abokai. A takaice daï kowa na so. Saï ta ce saï anyi kuri,a. Kamar zaben wani gwamna KO dan madalisa. Ku ma wai su samarin don suna saka kayanka mota hadda yawon kamfe. Mahaukata! Wallahi duk bâ son ku ta ke bâ. In ban da husuma bâ abin da za ta ja wa junanku. In da gaske ta ke ai akwai Wanda tafi so munafika. Saï ta ce y'a turo magabatansa. KO wai bâ kusan tsarin musulunci bâ game da tsaida mijin aure da yin Auren bâ? Ke dai ke haddasa wani jidali GIDA uku. KO dà y'a ke MACCE BA MUTUMBA SAI TA HAIHU.

A yanzu na ga wai a shafin BBC HAUSA ke wannan maganar ta zaben miji ta hanyar jefa kuri,a. Haka Kenan. Abu dai kamar wata kjerar siyàsa. To Samari ku fara tanadin kudin kamfe kafin ku fara neman aure. Don wannan bakar al,ada in bâ ku yi hankali bâ duk budurwa ta na iya yin haka. Kasan bâ hankali garesu bâ.To kai hummwu!mts.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124