Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M89
===KU BA AMERIKA ABINTA===

Ni a gaskiya ban ga amfanin rike yan Amerika masu dauke da CURONAVIRUSE a wata kasa bâ. Wallahi ya fi kyau abata abinta. Saboda yaudarar kasashen Duniya da ta ke. Da musgunawa mutanen duniya. Ga ta da tayar da kayar baya ga kananan kasashe da kasashe masu tasowa. Allah ya fara nuna mata. Ni ina dan tausawa kasar Chana bisa ga Amerika. Kai fa?

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124