Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M90
===A GAIDA KU====

ABUBAKAR M. DAMMA(A.D.GORA) Ina Mika gaisuwa ta ga dukkan yayan MAKARANTAR HAUSA ga namijin kokarin da su ke yi.

===YAN NIJAR===

Galibin yan Nijar kuna kokarin rijista a MH amma wadansu bâ su iya karatun HAUSA. To duk da haka abin a yaba muku ne. Saboda kuna shiga ku yi karatunku. Wata rana ku ne zaku yi rubutu,Ku ma a karanta Duniya ta gani ta yaba. KO dà y'a ke na ga wasunku na fassara rubutun HAUSAR da harshen Faransanci kamar irinsu Alh. Yahuza. Su su Aliyu bon Aliyu suna yi da HAUSA,Ku ma suna ganewa iya ka vin hali. Saï dai abin da bâ su gane bâ Ku ma kai tsaye suna zuwa su tambayan. A Kwaï Saudat(Saiyada) itama tana iya karantawa da rubutawa da HAUSA akwai gamin gambizar maza da mata da su ke kokarin sosai. To Allah ya biya ku. Ya daukaka MH ya dauka duniya, ya bata kwanciyar hankali. Ya kara mana ilmi da tsoron Allah.Yadda mun kadu anan Allah ya ha mû a Aljanna.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124