Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M95
=====MAKARANTAR HAUSA====

DAGA MAKIN MAKIN DAMBE ALI KWASGARA A CIKIN WAKAR SHAGON-SHAGO.DUK ABIN DA YA CE HAKA NE GUNA SHI AKAN SHAGON-SHAGO YA YI.NI KUMA AKAN MAKARANTAR HAUSA...

"A kanki na sha zagi,

Na sha zunden banza,

Na sha la anta,

Na sha fada ,

Na sha suka,

Na sha kushe,

Na sha gugar zana,

Na sha girmamawa,

Na sha rasa shan ruwa,

Tunani na ya sha zaucewa,

An kira ni wahaltacce,

An manta da taimakon da kinka yi min,

Ba ni FASA aikinki sai mutuwa,

ko yau da gobe ta yi halinta wallahi. Wallahi.

Allah ya isa dai nika tsoro.

A gaskiya Malam a fitar da ni daga cikin wadanda anka wa wannan bayanin. Don haka ni fa dole ne fa. Don ni rayuwata akan MAKARANTAR HAUSA TA ALAKA. Ka San da Nata,ala S. Babi na kirana da MAKARANTAR HAUSA? In da Ba daga gare ka rubtunnan ya fito ba. Ko wane ne sai ya ga hushi na wallahi. Ka yi hakuri,in za ka yin irin wannan rubutun karinka cewa wasu.

Kuma ai Wanda bai San MAKARANTAR HAUSA Wanda bai Santa ba ne ke ganin ba mu kai. Kuma ana dariyar matanni ya ke koshi. Ka fa San kafar sadarwa. Tambaya ta a gareka ita ce:Mutum nawa ne sunka fara Facebook? Mutum na wa ne a ciki a yanzu? Ya yi hikimar MAKARANTAR HAUSA? Duk ka sansu.Do haka rubutu,nazari,karatu,bayani, Hakuri. Ka wai. A gaskiya ko wa ya saba MAKARANTAR HAUSA fa ni ban iya hakri ko shi waye. Don babu mai fadar wata magana Marat kyau ga mahaifana in kyale shi. Ni Da ne!Ni da ne!! Kamar yadda make fada. Ina da zafi akan MAKARANTAR HAUSA da mahaifina fiye da ko mai. Kuma ina jin zauciwa in an ta ba su.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124