Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M96
===ALLAH YA KAI LAFIYA SU DAN MALAM===

A yau daya daga cikin yan ajimmu kuma baba na Garzali umar ya wuce Mali zuwa sinigal. Bayan share kwana goma muna tare da shi da yarona Amiru m. Shehu.S.S sun gayamin sakonka. Na ji dadin haduwa da su kwaran gaske.Ga hoton mu Don Allah a yi musu addu,ar sauka lafiya.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124