Tsame Rubutowa
Abubakar M. Damma(a.d.gora)
shkr 1 | 1009M97
===RANAR HARSHEN UWA===

BCC ta fidda wani rahoto akan RANAR HARSHEN UWA. Wanda kasar bangaladash sunka kirkira.

Majalisar dinkin duniya ta tabbatar a shekara ta1999. To ni fa ina da yar tambaya akan wannan lamarin. Saboda in mun duba Hausa ta kandame yaruka da yawan gaske. Sai ka ga Bafillatani hausa dai ya iya,bayansu dayawa wadan da su ke Native speeker na yare sun manta sa.Sun koma hausa.Har ma hausawa na yi mata taken MAIDA DAN WANI NAKI" To "tambaya ta anan ita ce:Ya ya za ku kalli wannan al,amarin? Me zaya haifar ga harshen Hausa, Ci gaba ko baya? Mene ne ra'ayin Mh da jama'arta?

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124