Tsame Rubutowa
Aliyu bin aliyu
shkr 1 | 1019M3
Amincin Allah ya kara zubowa a wannan mh me tarin albarka ga dan wani baitin nan yan uwa mukara kulawa da nakasa damu

Tallafi murinka kai gidan marayu

Wadanda suke cikin halon hayyu

Makaranta har abin shansu surayu

Kulawa harda jan ki muke baza mubarsuba

Kai har gidan yari furzum

Mah

Za mukai tallafin mu ba kyama

Gurasa har da doya karago ma

Ciki harma da belin wasunsu zamuyo karba

Ina dada godiya agareku yan uwana maabota son karatu Allah ya kara tallafa mana ni daku gaba daya

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124