Tsame Rubutowa
Aliyu bin aliyu
shkr 1 | 1019M5
ASSALAMU ALAIKUM

YAN UWA NA WANNAN GIDA ME ALBARKA MUSAMMAN SHUGABAN NA WANNAN MAKARANTA DA KUMA AMININA ABUBAKAR M DAMMAH DA SAURAN YAN UWA GABA DAYA INA MUKU FATAN ALKHAIRI

AYAUNE ALLAH YA NUFENI DA IN KAWO MUKU DA WAKAR DA WANNAN MH TA UMURCENI DA NAYI AKAN MARAYU

TO ALHAMDULLH GASHI YAU ALLAH YANUFENI DA INKAWO MUKU

SAI KUBAMU ARON KUNNUWANKU

بســـم الله الـــرحمن الـــرحيم

وصلى الله على من لا نبي بعده

{AMSHI}

MARAYA BA ABIN KIBA KU MUSOSU KAR MUYO ZAMBA

ـــــــــــــ

(1) ILAHIL ALAMI NASA FARKO ##

SHI YANUFA GARENI NA DAKKO ##

BAYANI AKAN MARAYU NA DAN LEKO ##

ILAHU SA IDAN NAYO KOWWA YAYO KARBA

(2) SALATI NAI ROKO KA KAKARO ##

WAJEN ME CETON HALITTU HAR SAURO ##

A LIHI GABA DAYANSU NA JAJJERO ##

YA RABBI KASA DANI ALIYU CIKIN SU BAN WAREBA

(3) IKILASI KASAMIN A WAKENA ##

KOWWA DUK YA GAGGANE ZANCENA ##

DAN NABAYYANA WA DUKKAN MASOYANA ##

MUDAMKESU MUSASU CIKIN MU KARDA MUYO ZAMBA

(4) MARAYA RABBANA YANA SONSU ##

HIDIMA SAI MURINKA YI KANSU ##

MUYAWAITA SHAFAN DUKAN KAWUNANSU ##

DAN MUDAUKE KEWAR UMMIN SU HARDA MA BABA

(5) TALLAFI MUKAI GIDAN MARAYU ##

WANDA SUKE CIKIN HALIN HAYYU ##

MAKARANTA ABINCI SU DOMIN SURAYU ##

KULAWA HARDA JAN JIKI MUKE MUSU BAZA MU BARSUBA

(6) KTAUTAR MU SAI MURINKA MIKAWA ##

AGARESU MUBASU DUKKAN kULAWA ##

MUKASANCE MASU DEBE SU KEWA ##

HAKAN IN MUKKAYIMUSU TSANGWAMA BAZASU SANSHIBA

(7) TUFAFI SAI MURINKA DINKAWA ##

GISHIRI HARDA YAJI KAYO DAKAWA ##

KASANYO HARDA TAKALMIN TAKAWA ##

IDAN MUKAKAI MUSU FARIN CIKINSU BAZA YA BUYA BA

(8) NA SIHACE NAYI MUKU IKIWANA ##

DAN MUN MANTA DA HAKI NA KANNINA ##

SUNE ZAMUNUNA MUSU DUKKAN KAUNA ##

HAKAN SHI ZAISA SU SU SOMU DAN MUMA BAMUBARSUBA

تمـــت بحمد الله وحسن عونه

والسلام

MUNGODEMA ALLAH

ALLAH YASA MU AMFANA DA ABINDA MUKAJI

SANNAN DUK WANDA YAJI KUSKURE TO DAN ALLAH AGYARA MANA DOMIN YIN HAKAN SHINE ZAMAN TARE

DAGA DAN UWANKU ALIYU BIN ALIYU HADIMIN MAAIKI S. A. W

DOMIN YIMIN GYARA

(+22792097697)

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124