Aliyu bin aliyu
shkr 1 | 1019M7
Assalamu alaikum
Hakika wani dan tsokaci zanyi akan tashar TV ta arewa 24 sunzo da wani sabon abu wanda zai iya lallata tarbiyar yayan mu acikin wannan sabon fim da suka fara haskawa ta kwana chasa'in maza sune wai suke riqe mace da hannanayesu
Wa iyazu billh
Lallai anaso a lallata mana sunan arewar mu
Dama inada wani walubantarsu akan yanza suke yada shirye shiryen su baza KATABA ganin ance wannan rana ko wannan saa ta waaziceba kuma bahaka akasan arewa ba
Saidai idan sunada wata manufa damu
Amma ina me reqo duk wanda yaji indai yanatare dasu yabasu Shawara sugyara tsarinsu kafin mutane su farga dasu
Maasalm