Tsame Rubutowa
Ismail Sani Yabo
shkr 1 | 1022M5
Ka yi amfani da Browser Musamman Opera, sai ka rubuta kamar haka, www.makarantarhausa.com

Za kaga shafin mai dauke da wannan sunan ya bude, daga nan za kaga an rubuta tambayoyi kai sabon shigowa ne ko dama kana amfani da dandalin? Sai ka zabi sabon manba, daganan za ka ga shafin ya bude sai ka cika yadda kake so kayi register, idan an amince maka ka zama member a dandalin.

Duk Wanda ke amfani da kafar sada zumunta ta Facebook shafin makarantar Hausa zai yi masa saukin fahimta sosai.

Dandali ne na sada zumunta da yada Ilimin Hausa, kama Nahawu, Adabi, Al'ada, Harshe ka'idar rubutu koyon rubutu da abubuwa masu yawan gaske na ilimi.

Wasu masana kuma manzarta ilimin Hausa kwararru a ilimin Computer suka ne suka kirkira.

Hanzarta ka yi register kaima ka karu da garabasa Ilimin Hausa cikin sauki.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124