Tsame Rubutowa
Ismail Sani Yabo
shkr 1 | 1022M9
LABARI MAI SOSA ZUCIYA:

Wannan dattijon ya kwashe sama da shekaru 40 yana zuwa masallaci a kowace salla tun kamin ladani ya kira sallah, ya kasance shi kadai yake zaune a gidansa, saboda yana tsoron kar ya mutu jama'a basu sani ba, sai yayi wasici ma mutane cewa duk ranar da suka ga bai halarto salla biyu a jere ba, su sani ya mutu ne a gida dan suyi mai sutura, ikon Allah ranar da zai bar duniya sai Allah ya dauki ransa a masallacin Jummu'a ana cikin tsakiyan sallar Jummu'a kowa da kowa ya ga mutuwarsa.

Kar kuyi masa rowar addu'a da shi da wadanda suka riga my gidan gaskiya.

Rahoto : Rayyahi Sani Khalifa

Fityanul Islam Of Nigeria.

Don Allah kayi share zuwa wasu groups don ya kara samun addu'a muna fatan Allah yasa muyi kyakkyawan karshe ameen.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124