Tsame Rubutowa
Hirabri Shehu
shkr 2 | 1023M2
A Hausa me ake mufi da wadannan abubuwa biyu

1) Kimiyya

2) Fasaha

Haka kuna ina bukatar kalmomin Hausa da aka samu a dalilin kimiyya da fasaha. Da fatan zan samu gudunmuwa mai inganci. A raba kalmomin na kuminya daban, na fasaha daban. Na gode!


Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124