Tsame Rubutowa
Al~mundawi
shkr 1 | 1024M2
AIKI DA HANKALI:

wani abin mamaki wajen mai neman duniya,sai kaga yata tara dukiya mai yawa,

Idan kastaya kayi tunani da kyau wai yaushe ne zai ci kudin da yatara?

Amma fah shi ganin sa dubarace hmmm,

Toh ni dai agani na da zai fara tara kwanakin da zai ci dukiyar dasu da yafi,kamar yadda manomi yake da rumbu dan yazuba hasti,

amma kash ita rayuwa abar karewace .

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124