Tsame Rubutowa
Nana farida Aminu Boukoki
shkr 2 | 1035M2
======= SHIN HAKA ZAMU ZAMA===?

Zuwa ga yayan makarantar Hausa, musamman na kusa-kusa. Wallahi fa ba mu kyauta ba. Ya kama ta fa mu zage damtse don mu yi rubuce- rubucemasu ban shawa. Ba mu yi kumgun ba kamar wadanda ba suda kinayar meke faruwa a fannin ci gaba. Mun samu ci gaba na samun wannan maaranta. Ammamun yi buris da abin,mu na nuna ko in kula.

ZUWAGA BA HAUSHE

Duk Bahaushen d ke son ci gaban harshen Hausa ya kamata a xe ya leko wannan gidan don ya ce wani abu akai.

Ko MH na da laifi

Dalilin da yasa na ce Mh ma na da laifi, ahi ne ya kamata a ce ana tallata ta a kafofin sada zumunta da ma baki. To koda ya ke na shi idita akwai wani dalilinsa na yin ahuru aikinsa kawai ya ke. Amma fa mu san da Allah ya ba mu kyauta. Mu ne da saura mu ririta ta. Allah ka taima ke mu.

Maganar kiran da na ke ma

Na san abin da yasa ka ce i bar damuwa da kiranka ,in dai tara masu gida rana. To amma ni ko dole insa ka datar da na ke binci-bincike. To bayan na sayi data galibi ta dari na ke sakawa. Duk galibinkiran da na ke ma a kyauta na ke yinsa. Musamman ranar alhami da jumu,a. Ka ji mafarin kiran. Ba tun tariya kuma ka ara addu,a dai. Amma tun da ka baiyana,ka dauka a ranka ,In ba a yi ba shi ne kawai bai nufa ba. Amma maganarka guna kasan kafin alkalami ce. Yada ka ce dole a yi wallahi. Na gode da kulawa. A dai ta yi min adu,a. Ka na aikin mutana da dama. Babu kama min. Za ka samu kama min tunda ka haaihu.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124